Illar shaye shaye labarin wani matasha ne wanda ya samu kansa a wanna dabi'a ta shaye shaye da kuma iran halin da ya shiga a karshe da illimantarwa da fadakarwa zuwa ga 'yan uwan sa matasa maza da mata, Danna video domin kagani.