A Sakamakon Zaben Shugaban Kasa ake gudanarwa a Nigeria, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari yayi ikirarin cewa Shine wanda zai cinye kuma yayi Nasarar Cin Zaben 2019 akan abokin hamayyar sa Atiku daga jam'iyar Adawa.
Shugaba Buhari dai shine shugaban kasan Nigeria tun daga shekarar 2015 a mulkin farar Wula wanda yanxu haka yake kara neman Shugaban Kasa a karo na Biyu a karkashin Jam'iyyyar APC . A jiya ne dai shugaba Buhari ya isa Mahaifaisar dake garin Katsina domin kada Kuri'arsa,
A yau Asabar ne dai ake gudanar da zaben shugaban kasa a Nigeria, inda Shugaba Buhari ya isa Mazabarsa dake Sarkin Yara a Daura can Jihar Katsina, inda ya kada Kuri'arsa tare da mai Dakinsa Hajiya Aisha Buhari.
![]() |
| Shugaba Buhari da Matarsa suna Kada Kuri'arsu |


0 Comments