Kamar yadda muka samu labari daga BBC Abba K Yusuf Yalashe Zaben Kano state.
Sakamakon Nassarawa LGA ya bayyan a yau karfe 8:00pm Wanda ya tabbatarda samun nasarar Abba K Yusuf.
Jam'iyyar APC Nada kuri'a 987459
Jam'iyyar PDP Nada kuri'a 1020465
Source: Hausa daily. (www.hausadaily.com.ng)
0 Comments