Kungiyar Juventus ta lashe kofin Seria A na bana, wanda ya kama na bakwai ke nan da suka lashe gasar a jere.
Wannan ne kuma karo na 34 da Juventus ta lashe gasar, wanda hakan ya sa suka fi kowace kulob lashe gasar rukunin kasar da take, daya sama da kulob din Real Madrid masu 33