Mai girma tsohon gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje OFR ya karbi bakuncin zabbaun yan majalisun jihar kano na jam’iyyar ACP karkashin jagoranci Shugaban marasa runjayi na majalisar Rt. Hon. Labaran Abdul madari a gidansa dake Abuja.

Yan majalisun sun bayyana ziyarar a matsayin bangajiya da jaddada goyon bayansu ga tsohon gwamnan 



inda suka tattauna muhimman batutuwa da suka shafi cigaban Kano da harkokin siyasa

Labara daga:

Aminu Dahiru Ahmed 

Official photographer to former governor of Kano state, Dr Abdullahi Umar Ganduje