Lyrics
CHROUS
Duba Rana da wata suna da Haske.
Gimbiyata sai ke,
soyyarmu har Har abada.(Don Adah)
Ko Rana da wata Sun daina haske.
Gimbiyata sai ke
Soyayar mu har habada
I love you baby
Sarauniyya baby
I love you baby
soyyarmu har habada.
Nasamu diya kyakyawa.
Duba yarinya son Kowa.
Ke nabaiwa Amana, amanar zuciyata
Mama use to tell me, when you find a good girl.
Don't you ever let her go.
No no yeah,
Hajiya kiganta itace sarauniyyata
Aiii Gimbiyyata.
Dandanon na Zuciyata.
Wanna her show to the world.
Tell everyone of our love.
Our love is here to stay.
this love will never die.
Duba rana da wata suna da haske.
Gimbiyata sai ke.soyyarmu har Habada.
Ko rana da wata sun dai na haske
Gimbiyata sai ke
Soyayar mu har habada
I love you baby(masoiya)
Sarauniyya baby(masoiyata)
I love you baby(masoiya)
soyayar har habada.
Shay You remember how we use to play use
to play under the guava. (under the guava)
Shay u remember how you use dance when I blow my flute
when we are coming back from school wayback from J. S 2
Hajiya kigata.itace sarauniyyata,
Aiiiii gimbiyyata.
Dandano na Zuciyata.
Wanna show her to the world
Tell everyone of our love
How love is here to stay
This love will never die.
CHROUS
Duba Rana da wata suna da Haske.
Gimbiyata sai ke.soyyarmu har Habada.
Ko rana da wata sun dai na haske
Gimbiyata sai ke
Soyayar mu har habada
I love you baby(masoiya)
Sarauniyya baby(masoiyata)
I love you baby,(masoiya)
soyayar mu har habada.(Don Adah)
0 Comments