Innalillahi wa innaa ilaihi rajiuun, Allah ya yiwa mahaifiyar fitacciyar jarumar Fina Finan Hausa wato Nafisa Abdullahi rasuwa a safiyar yau talata.
Kamar yadda jarumar ta wallafa a shafin ta na Instagram, inda ta dan ganta hakan a matsayin kamar ta rasa komai ne a rayuwa tare da yin addu'a ga mahaifiyar ta ta
Ga abun da Jarumar ta rubuta:
Inna lillahi wa’inna ilaihi raji’un We have lost everything today
But we won’t ask why
The God that created you loves you more than anyone in this world I am still in denial as I’m writing this
I will start counting days from today, Until we meet in Jannatul Firdaus MOTHER 💔💔💔 Bamu kai Ubangiji son ki ba
Shine mai iko mai komai Shi ke raya wa, shi ke kashewa kuma babu wanda ya isa ya hana shi yi yadda ya so.I am happy you proudly answered the lords calling! We will be right behind you💔
Please pray for my MOTHER 💔
Domin haka a madadin wannan shafi da dukkan masoyan mu muna miƙa ta'aziyyar mu ga wannan jaruma tare da addu'a ga Mahaifiyar ta Allah yaji ƙanta ya gafarta mata dukkan kura kuranta, su kuma iyalan ta ya kara musu haƙuri da juriyar wannan rashi da sukayi Ameeen


0 Comments