Gwamnatin tarayya ta sanar da Matthew B. Seiyefa a matsayin mukaddashin babban daraktan hukumar DSS, biyo bayan sallama da mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya yi wa Lawal daura makon da ya gabata
![]() |
| Mathew kenan sabon shugaban DSS |
Mista Matthew yana daya daga cikin manyan daraktocin hukumar ta DSS, sannan kuma nadin nasa ya biyo bayan tsige shugaban hukumar Lawal Daura da mukaddashin shugaban kasa Yemi Osinbajo ya yi a yau Talata sakamakon zarginsa da tura jami'an DSS majalisa ba bisa ka'ida ba.


0 Comments