Fira Minisitar Birtaniya, Theresa May a karon farko za ta kawo ziyarar aiki nahiyar Afirka.
Za ta kawo ziyarar ne a wannan mako wanda shine karo na farko da za ta zo nahiyar Afrika,
Tace tana son bunkasa da karfafa danagantakar Birtaniyar da wasu sassa na duniya Firai ministar Birtaniya Theresa May za ta ziyarci Najeriya a wannan makon da muke ciki.
Misis May za ta fara da ziyartar kasar Afirka ta Kudu a ranar Talata, sannan daga bisani ta ziyarci Kenya da Najeriya a ranar Laraba. Makasudin wannan ziyarar dai ita ce domin ta kara dangon kasuwancin Birtaniya da kasashen Afirka.
A cewar Misis May tace tana son bunkasa da karfafa dangantakar Birtaniyar da wasu sassa na duniya gabanin ficewar kasar daga Tarayyar Turai.
Za ta kawo ziyarar ne a wannan mako wanda shine karo na farko da za ta zo nahiyar Afrika,
Tace tana son bunkasa da karfafa danagantakar Birtaniyar da wasu sassa na duniya Firai ministar Birtaniya Theresa May za ta ziyarci Najeriya a wannan makon da muke ciki.
Misis May za ta fara da ziyartar kasar Afirka ta Kudu a ranar Talata, sannan daga bisani ta ziyarci Kenya da Najeriya a ranar Laraba. Makasudin wannan ziyarar dai ita ce domin ta kara dangon kasuwancin Birtaniya da kasashen Afirka.
Ana kuma sa ran za ta tattauna akan batun tsaro bayan ta isa Najeriya, Musamman rikicin Boko Haram da rawar da sojojin Birtaniya da aka girke a Kenya ke takawa wajen yaki da mayakan Al Shabab a Somaliya.

0 Comments